Karatun suratul Duha mara misaltuwa tare da dogon numfashi "Eid Sha'aban"
An fitar da wani faifan bidiyo na karatun Sheikh Eidi Shaaban daya daga cikin fitattun mahardatan kur'ani a kasar Tanzaniya, yana karanta suratul Duha cikin dogon numfashi da kyakykyawar murya da basira mara misaltuwa.